Maigirma Gwamnan jihar Kano Abdullahi
Umar Ganduje ya samowa jahar kano aikin ginin gidan ruwa, wanda zai shafe biliyoyin
kudade daga Gwmnatin Tarayya wanda babu irinsa a fadin Africa baki daya, bisa jajircewarsa wajen ganin jahar kano tasami cigaba da al'ummar kano baki daya, wannan sune mutanen da muke neman irinsu kuma irinsu ya dace musa a gaba domin kishin mu dasuke wajen ganin sun samar da cigaba a garemu baki daya. Kada mubi wanda wani a gefe zai dinga bashi umarnin abinda zaiyi #GANDUJE KAWAI
Comments
Post a Comment