ILLOLI 10 NA ZABAR ABBA KABIR YUSUF A MATSAYIN GWAMNAN KANO
Daga:
Nafi'u Dawaki,Edited by Zakariyya Abdulkarim
1. Kano Zata Zama Wani Ne Yake Juyata Ba Gwamnati Ba.
2. Za'a Bude Kofar Cin Mutuncin Masu Mutunci, Malamai Da Addini Gaba Daya.
3. Raina Manyan Mutane Zai Dawo Kano Zasu Nuna Kowa Bai Isa Ba Sai Su.
4. Kano Za Ta Koma Kamfanin Wani Mutum Daya Sai Yadda Yayi Da Gwamnati.
5. Dukiyar Jama'ar Kano Tana Cikin Hadari Duba Da Yadda Yake Da Burin Ruguza Rumfunan Mutane Da Gidajen Su Na Kwana.
6. Kasuwar Abubakar Rimi Ta Sabon Gari Tana Cikin Hadari Don Sai Ya Cika Burinsa Na Sayar Da Ita Kamar Yadda Yayi Yunkuri A Baya.
7. 'Yan Jajayen Huluna Za Suyi Amfani Da Wannan Damar Yin Daba Da Kwacen Waya Kamar Yadda Suka Saba In Sun Fita Ralin Siyasa.
8. Mutanen Dan Dinshe Gaddafi Wanda Aka Biya Diya Suna Cikin Hadarin Kwace Diyar Gidajen Da Aka Biyasu Bayan Ya Rushe Musu A Baya.
9. Za Suyi Ta Yunkurin Dakilewa Da Kawowa Baba Buhari Cikas A Yunkurinsa Na Ganin Najeriya Ta Hau Saiti.
10.A karshe Mabiyansa Suna Ikirarin Sai Kana Tare Da Shi Zaka Samu Mulki, Wa'iyazu Billah.
Allah Ka Rabamu Da Ganin Wannan Rana.
#Gandujekawai
Comments
Post a Comment