Gargadi! Gargadi!! Gargadi!!!



Ana kai hare-hare ga manya manyan yan APC a jihar kano a dai-dai lokacin da zabe
karo na biyu ke kusantowa an samu hare-hare Wanda yayi kama da na masu garkuwa da mutane Wanda ake zargin yan hamayya na tsarin kwankwasiyya Nada hannu dumudumu a ciki a harinda aka kai kwana-kwananan a cikin kwana biyu an dauke babban injiniya dake aiki a katafariyar gadar sama dake kan titin zoo road, wannan harin anyi shine domin dakatar da aikin gadar sama a rahotannin da aka samu a yau wandansu Wanda ake zargin masu garkuwa sunyi awon gaba da shahararen malamin addinin musulunci mai suna ( sheikh Ahmad Suleiman ) daga bisani kuma wani jigo a jam'iyar APC dake karamar hukumar nassarawa (hassan gama ) da kuma wata mawakiya ta jam'iyar APC dake kwance a asibiti yanzu haka wadanda suke sanya da jar hula A karshe muna kira ga babban jami'in yan sanda na kasa da ya dau matakin gaggawa domin kare al' ummar jihar kano yaku jama'a mu lura domin kare kammu da iyali da makwatanmu

Comments

Popular posts from this blog